IQNA - Ministan tsaron kasar Saudiyya a wata ganawa da yayi da Jagoran juyin juya halin Musulunci ya gabatar da sakon Sarkin kasar ga Ayatullah Khamenei.
Lambar Labari: 3493111 Ranar Watsawa : 2025/04/18
Tehran (IQNA) A jiya ne Aviv Kukhawi ya isa Bahrain a karon farko a wata ziyarar bazata inda ya gana da jami'an Bahrain da kuma kwamandan rundunar sojin Amurka ta biyar.
Lambar Labari: 3487033 Ranar Watsawa : 2022/03/10